Jump to content

Agushi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Agushi acikin kwano

AgushiAbout this soundAgushi  Wani abu ne da ake miya dashi, ya kasance ƙanana yana da ɓawo mai ruwan ƙasa idan aka ɓare fari ne kamar gyaɗa ana niƙa shi ayi miya dashi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Naci tuwo da miyan agushi

Manazarta

[gyarawa]