Agwagwa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Agwagwa Agwagwa (help·info) Wata tsuntsuwa ce da take zama a gida kuma ake kiwonta sannan agwagwa akwai san shiga ruwa so sai.[1]
Misali
[gyarawa]- Agwagwa a ruwa
- Agwagwana ta tafi kogi tunjiya bata dawoba.
Fassara
[gyarawa]Turanci: Duck Larabci:البطة
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Hausa Dictionary koyan Turanci ko Larabci cikin wata biyu, wallafawa: Muhammad sani Aliyu, ISBN:978-978-56285-9-3