Jump to content

Aidin

Daga Wiktionary

Aidin About this soundAidin  wani maganine na ruwa da ake sakawa ciwo Dan yai saurin warkewa[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Likita ya zubama mara lafiya Aidin aciki ciwonshi

Fassara

[gyarawa]

Turanci:Iodine

Manazarta

[gyarawa]