Aikatau

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Wasu masu Aikatau

AikatauAbout this soundAikatau  kalmar nahawu ce, aikatau na nufin kalmar dake nuna aiki a cikin jimla. [1]. da turanci (verb}. About this soundAikatau 

Misalai[gyarawa]

  • Maman Lado aikatau takeyi

Manazarta[gyarawa]

  1. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.