Aike
Appearance
Aike Samfuri:errorSamfuri:Category handler na nufin yanayi na tura wani don ya isar da sako ko kuma yayi aikin wanda ya turashi.[1] [2] [3] [4]
Misalai
[gyarawa]- Lado ya aike wani yaro ya gudu da kudin
Manazarta
[gyarawa]- ↑ https://hausadictionary.com/aike
- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,159
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,162
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,171