Aiki
Appearance
Hausa
[gyarawa]Aikatau
[gyarawa]AikiAiki (help·info) Na nufin jinga ko yin wani abu bisa yarjejeniyar biyan kuɗi ko ladan aiki.
Misali
[gyarawa]- Zamu gonar malam aiki.
- Gidan aiki na ne suka aike ni.
English
[gyarawa]Work
Suna
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- Faransanci: travail s.n.
- Harshen Portugal: trabalho s.n.
- Harshen Swahili: kazi
- Ispaniyanci: trabajo s.n.
- Larabci: عَمَل (ʿamal) s.n., شُغْل (šuḡl) s.n.
- Turanci: work[1][2]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Iwuọha-Ụzọdịmma da Attahir Umar Sanka, Suleiman Hamisu, Ogunyika B. Olanrewaju, Adebisi Bepo. An Introduction to Hausa, Igbo, Yoruba Grammar: for Schools and Colleges. Abeokuta, Nigeria: Goad Educational Publisher, 1996. 9.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 2.