Ainihi

Daga Wiktionary

Ainihi About this soundAinihi  na nufin abu na asali ko na gaske[1] [2] [3]

Misalai[gyarawa]

  • Wasu Yan kasuwa suna canjawa shinkafa ainihin buhunta

Fassara[gyarawa]

Turanci:Real

Manazarta[gyarawa]