Ainihin
Appearance
Ainihin Samfuri:errorSamfuri:Category handler a Hausance kuma yana nufin abu na asali wato na farko. [1]
Misalai
[gyarawa]- Maganin January ne ba ainihin bane.
- Ainihin al'ummar Najeriya suna da karamci.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Actual
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,3