Aji
Appearance
Aji yana nufin ɗakin da ake koyawa ɗalibai karatu ko darasi a makaranta.[1] [2]
Misali
[gyarawa]- Malami ya shiga aji dan ya koyar da ɗalibai
- Ɗalibai suna zaune a cikin aji.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,29
- ↑ https://hausadictionary.com/aji