Jump to content

Ajiya

Daga Wiktionary

Ajiya kamar ajiye wani abu kimanin kwana daya, sati daya, wata daya ko shekara daya da sauransu.

Ajiya na nufin ajiye abu don amfanin gaba. Keep [1]

Karin Magana

[gyarawa]
  • Ajiya maganin wata rana

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.