Jump to content

Ajiye

Daga Wiktionary

Ajiye a turance hakan na nufin Keep wanda kuma hakan yana nufin Ajiye misali don't keep it da hausa hakan yana nufin karka ajiye[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Kasar Masar ke ajiye da gawar Fir'auna

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 95. ISBN 9 789781691157