Jump to content

Akai-akai

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayanau

[gyarawa]

Akai-akai kalmace dake nuna lokaci bayan lokaci, Wani abu yana faruwa ko yana yawan faruwa.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Akai-akai kullum injiniyoyi na zuwa duba su.
  • Kuna samun matsala wajen shigowa akai-akai.
  • Gaskiya wannan hanyar ana fashi akai-akai.

Manazarta

[gyarawa]