Jump to content

Akala

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

Akala itace igiyar Da ake ɗaurawa raƙumi a leɓen ƙasan bakinsa.

Misali

[gyarawa]
  • Akalan raƙumin ta kwance.