Jump to content

Akasi

Daga Wiktionary

Akasi Samfuri:errorSamfuri:Category handler yana nufin wani abu koma bayan abunda aka bukata[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Abokina yacemun zezo da safe Amma ansama Akasi seda yamma yazo.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,7