Aku

Daga Wiktionary
Aku mai launika

Aku tsun-tsu ne wanda yake magana, kuma ana kiranshi da aku-kuturu.[1] [2]

Misali[gyarawa]

  • nakai akuna kasuwa zan saidashi amma yaƙiyin magana

Karin Magana[gyarawa]

  • Aku mai bakin Magana

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,123
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,197