Jump to content

Aku shi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Akushi a ajiye

Akushi About this soundAkushi  kwano ne da ake anfani da shi wajan cin abun ci kamar tuwo dadai sauran su. Ana sassaƙa kushi da itace ne.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Kakammu tasamana dumame a Aku shi.

Manazarta

[gyarawa]