Al'amari

Daga Wiktionary

Al'amari Template:errorTemplate:Category handler na nufin abu da aka aikata ko za'a aikata na daga hurɗa ta kasuwanci, zirga-zirga, shagali da makamantarsu. [1]

Misalai[gyarawa]

  •   Al'amarin halinki sai haƙuri.
  •   Al'amari na karatu sai da kuɗi.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Affair

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,4