Al'aura
Appearance
Hausa
[gyarawa]Al'aura Al'aura (help·info) Na nufin tsiraicin namiji ko mace. [1]
Misalai
[gyarawa]- Kulle al'auran ki mana
- Al'adar ƙasar mu bata amince da tufa mai nuna al'aura ba.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Nudity
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,115