Jump to content

Al'majiri

Daga Wiktionary
Almajira na bata

Al'majiri na nufin wanda ya baro garin su zuwa wani garin domin neman ilimin Addinin Musulmci.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Dan Almajiri a birnin Kano.
  • Al'majirci daban barada daban.
  • Taje karatun al'majirci.

Manazarta

[gyarawa]