Al'umma

Daga Wiktionary

Al'umma About this soundAl'umma  Taro ko ƙungiyar mutane da ke zaune waje ɗaya kuma suna da kamanceceniyan al'adu iri ɗaya. [1] [2]

Suna Jam'i.Al'ummai

Misali[gyarawa]

  • Al'ummar goburawa
  • Al'ummar inyamurai mazauna Kaduna

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): Community

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,47
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,32