Alaƙa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Wata kila kalmar alaƙa ta samo asaline da kalmar larabci alaqat.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Kalmar asali na nufin dangantaka tsakanin mutane biyu ko fiye da haka, ko dangantakar dake tsakanin abu biyu ko fiye da haka.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): relationship
- Larabci (Arabic): علاقة
- Faransanci (French): relation amoureuse
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.