Alaiyafo

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Alaiyafo a kasa

Alaiyafo wani ganyene da ake shukashi a lambu ana amfani dashi domin yin miya[1]

Misali[gyarawa]

  • babammu yaɗebo alaiyafo a lambunsa zamusha miya yau

Manazarta[gyarawa]