Alatu

Daga Wiktionary

Alatu About this soundAlatu  Kayan kyale kyale ko Kayan alfarma.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Mata suna son Kayan alatu
  • Ankai kayan alatu gidan sarki

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Luxury

Manazarta[gyarawa]