Alawa

Daga Wiktionary
Alawar tsinke kala kala

Alawa About this soundAlawa  Wani abun kayan zaƙi ne da yara ke sha.[1]About this soundAlawa 

Misalai[gyarawa]

  • Yaron Lado na fama da ciwon hakori saboda shan Alawa.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,28