Jump to content

Alayyahu

Daga Wiktionary
Ganyen Alayyahu

AlayyahuAbout this soundAlayyahu  wani nau'in ganye ne mai ƙara jini da ake amfani da shi a cikin abinci, yanada ganye falo-falo.

[1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • Alayyahu da wake na ƙara jini.
  • Miyar alayyahu akwai daɗi.
  • Miyar taushen taji alayyahu

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,172
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,259