Jump to content

Albarushi

Daga Wiktionary

Albarushi About this soundAlbarushi  yana nufin harsashin bindiga.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • An tsinta bawon albarushi a inda Yan ta'adda suka kai hari

Fassara

[gyarawa]

Turanci:Bullet

Manazarta

[gyarawa]