Jump to content

Albishir

Daga Wiktionary

Albishir About this soundAlbishir  na nufin sanar da mutum wani labari Mai dadi bazato ba tsammani[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Anma Lado wani albishir Mai dadi har saida ya bada tukwici.

Manazarta

[gyarawa]