Jump to content

Alfahari

Daga Wiktionary

Alfahari Nuna isa ko iko akan wani abu tare da tunkaho ko nuna mulki. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Mai kudi da Alfahari
  • Yana Alfahari da Dan sa.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,63
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,211