Alfarma
Appearance
AlfarmaAlfarma (help·info) Wannan kalmar na nufin a ɗaga ma mutum ƙafa a aikata ko ya samu daman yin abu ko bai chanchanta yi ba. [1] [2]
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Favour
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,63
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,96