Jump to content

Alfasha

Daga Wiktionary

Alfasha aikata haram tatcen abu kamarsu, caca, shaye shaye da dai sauransu.[1] [2]

Misali[gyarawa]

  • ɗan asabe yayi zina dawata yarinya

ENGLISH[gyarawa]

Immorality

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,109
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,172