Jump to content

Algajabba

Daga Wiktionary

Algajabba abin kiɗa ce na hausawa wanda akeyi da kara gaba biyu a rika doka gaba ɗaya da aka fafe jikin ɗayan gaban me toto yana bada sauti. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Saude ta iya kiɗa da Algajabba
  • kaɗa algajabba sai da koyo

Manazarta

[gyarawa]
  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN