Algarara
Appearance
Algarara Yankin fatar buhu da aka saƙa da wayar rama wanda ake naɗe rogo da ita don kada ya bushe. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Buhun gyaɗa na Algarara
- Ɗaure goron da Algarara
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,153
- ↑ https://hausadictionary.com/algarara