Jump to content

Algarara (wasa)

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Algarara wasa ne da yara keyi inda suke wilƙitawa ta hanyar jefa hannun su ƙasa sannan ƙafafuwansu su koma sama har su wulƙita.

Misali

[gyarawa]
  • duk lokacin da nayi wasan algarara sai nayi juwa
  • wasan algarara mukeyi