Jump to content

Algungumanci

Daga Wiktionary

Algungumanci shine haɗa husuma da ƙananan maganganu abainin jama a.

Misali

[gyarawa]
  • Tani ta haɗa su hamdiya faɗa
  • Labbo ya haɗa mutane faɗa saboda algungumancin sa

ENGLISH

[gyarawa]

Gossip