Alhaki
Appearance
Alhaki ɗaukar nauyin wani abu da mutum ya aikata. abin da ya wajaba\wajaba kan mutum. Sai ja daurawa kan ka[1]
Misalai
[gyarawa]- Gwamnati keda alhakin hatsari da akai saboda rashin gyaran titi
- Uwa ke da alhakin tarbiyan yayanta