Jump to content

Alhanzir

Daga Wiktionary
Alhanzir a kwance

Alhanzir About this soundAlhanzir  suna ne da yake nufin alade a wata Hausar [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Wani likita yayi bayani akan wata cuta da'ake samu daga Alhanzir(Alade)

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: pig

Manazarta

[gyarawa]