Jump to content

Alheri

Daga Wiktionary

Alheri About this soundAlheri  Na nufin kyautatawa da taimakawa jama'a. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Na gode mai saboda Alherin sa
  • Saude tanada alheri sosai
  • Lado yana alheri akai akai

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,96