Jump to content

Aljanna

Daga Wiktionary

Aljanna About this soundAljanna  wani wajen jin daɗi ne ne har abada da Allah ya tanadarwa\tanadarwa mutanen da sukai Imani kuma sukai aikin kwarai[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Waɗanda suka kasance da aminci ga Allah za su zama mazaunan Aljanna a duniya har abada abidina.

Fassara

[gyarawa]

Turanci:Paradise

Manazarta

[gyarawa]