Jump to content

Alkadari

Daga Wiktionary

Alkadari About this soundAlkadari  na nufin tasiri ko karfin ikon da mutum yake dashi[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado tunda ya rasa kudi alkadarinshi ya karye

Manazarta

[gyarawa]