Jump to content

Alkali

Daga Wiktionary
wani alƙali na ƙasar America

Alkali About this soundAlkali  Shugaba a kotu mai yanke hukunci. [1]

Suna jam'i.Alƙalai

Misalai

[gyarawa]
  • Alƙali ya yanke wa dan fashi hukuncin kisa
  • Alƙalin alƙalan kotun ƙoli ta ƙasa yayi murabus

A wasu harsunan

[gyarawa]

English: Judge

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,94