Jump to content

Alkama

Daga Wiktionary
Kwayan alkama

AlkamaAbout this soundAlkama  dai wani nau’in abinci ne da ake amfani da shi ta hanyoyi daban-daban, kuma yana ɗaya daga cikin hatsi.[1] [2] Ana iyayin tuwo , gurasa, alkubus da ma abubuwa da dama dashi.

Yana dauke da nau'in kayan kara kuzari kamar haka;

Sinadari mai kunshe dawasu sinadakari da stachi(Carbohydrates) 71.18 g,

Sukari (Sugars) 0.41,

Mai/ Kitse(Fat) 1.54 g,

Sinadarin da ke gina jiki wanda ake samu a nama (Protein) 12.61g, dama sauran su

Misalai

[gyarawa]
  • Manomi ya noma alkama
  • Dan kasuwa yana awon alkama
  • An zuba alkama a buhu

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: wheat

Manazarta

[gyarawa]