Alƙur'ani Aiki (help·info) shi littafin da Allah ya saukar ga Annabi Muhammad (SAW) sannan shi ne littafi mafi daraja a wajen musulmai.[1]