Alkyabba

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Alkyabba About this soundAlkyabba  wata riga ce dake nuni da sarauta ko kuma karramawa. mafi yawanci masu sarauta ne sukafi amfani da alkyabba.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Alhaji ya sanya alkyabba ta alfarma
  • Sarki da baƙar alkyabba a zaune a fadar sa

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,30