Almajiranci
Appearance
Almajiranci Almajiranci (help·info) dai ya kasance wata kalmace da take nuna mutumin da aka tura shi karatun allo a wani gari.[1] [2] [3]
Misali
[gyarawa]- Almajiranci za'a tura ka Jigawa
- Ai sadiq ya dawo daga Jigawa almajiranci
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,55
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,42