Jump to content

Almakashi

Daga Wiktionary
Almakashi kalakala

AlmakashiAbout this soundAlmakashi  Wani abune wanda mutane da dama ke amfani dashi wajen aikace aikace dashi. [1] [[1]]

Misali

[gyarawa]
  • Ɗinki.
  • Asibiti.
  • Yankan farce
  • Masu dinki suna amfani da shi ne wajen yanka tufafi.
  • Masu aikin asibiti suna amfani da shine wajen wanke ciwo dashi.
  • Masuyankafarce na amfani da shine wajen yankan ƙunba ko akaifa.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,156