Almubazzari

Daga Wiktionary

Almubazzari mutun mai ɓannatar da dukiya, abinci ko wani abu me amfani bata hanyarda yadace ba. [1] [2]

Suna jam'i. Almubazzarai

Misalai[gyarawa]

  • yasama kuɗi yanata watsama yan dambe sama
  • jiyadda kakejan kayannan akasa wannan ai albazazanci ne sosai

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,61
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,92