Almuru
Appearance
Almuru na nufin lokacin da rana ta faɗi kafin shigowar duhu.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Almuru yayi
- Ana salla da almuru
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,181
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,270