Jump to content

Alti

Daga Wiktionary

Alti laƙabine da ake kiran wanda aka haifa ranar Litinin. Kamarsu;

  1. Tani
  2. Attine
  3. ɗanlami

Misali[gyarawa]

  • Alti ya tafi makarantar?
  • Alti yana ina?
  • Kiramin alti.