Aminin Gwauro

Daga Wiktionary

Aminin-gwauro Template:errorTemplate:Category handler dai ya kasance wani kalma ne da ake amfani dashi akan abokin wanda beyi aure ba [1]

Misalai[gyarawa]

  • Aminin-gwauro ne Sidi
  • Tayi gamo da aminin-gwauro

Karin Magana[gyarawa]

  • Mai mata ɗaya aminin-gwauro

Manazarta[gyarawa]