Anfani
Appearance
Anfani Samfuri:errorSamfuri:Category handler na nufin fa'ida ko riba.[1]
- Suna jam'i. Anfanoni
Misalai
[gyarawa]- Atisaye na da anfani ga lafiyar jiki.
- Zalunci ba shi da anfani a zamantakewa.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Advantage
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,4